Bars

Ilimi Hasken Rayuwa - RFI Hausa

383 - Tasirin da salon koyarwa ke da shi wajen baiwa ɗalibai ingantatcen ilimi
Ilimi Hasken Rayuwa
383 - Tasirin da salon koyarwa ke da shi wajen baiwa ɗalibai ingantatcen ilimi
Unfavorite

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Playlist

Mais episódios

  • Ilimi Hasken Rayuwa
    383 - Tasirin da salon koyarwa ke da shi wajen baiwa ɗalibai ingantatcen ilimi
    Tue, 10 Dec 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    382 - Rashin malamai ya tilasta iyaye janye yaransu daga makarantu a kudancin Najeriya
    Wed, 06 Nov 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    381 - Gwamnatin Bauchi na shirin mayar da yara fiye da miliyan 1 makarantu
    Tue, 29 Oct 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    380 - Ɓanagrorin ilimi sun koka da matakin JAMB na durkusar da harshen Faransanci
    Thu, 24 Oct 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    379 - Yadda wasu gwamnoni a Najeriya ke biris da yaran talakawa da suka tura karatu wasu kasashe
    Tue, 15 Oct 2024
    Play
Mostrar mais episódios
Microphone

Mais podcasts de educação

Microphone

Mais podcasts internacionais de educação

Outros podcasts de %(rádios)s