Ilimi Hasken Rayuwa
360 - Yadda matasa ke dukufa wajen amfani da Internet don dogaro da kai
360 - Yadda matasa ke dukufa wajen amfani da Internet don dogaro da kai
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
พอดคาสต์ %(genre)s เพิ่มเติม
-
360 - Yadda matasa ke dukufa wajen amfani da Internet don dogaro da kaiTue, 07 May 2024
-
359 - Karuwar masu mallakar takardun kammala karatu na bogi a Najeriya, na barazana ga karewar kwararruTue, 26 Mar 2024
-
358 - An samar da cibiyar sadarwa a jahar Bauchi don saukakawa dalibai wajen bincikeTue, 19 Mar 2024
-
357 - Taro kan gudummawar kafafen yada labarai a bangaren tsaro a jami'ar ABU ZariaTue, 05 Mar 2024
-
356 - Yadda dalibai ke barin karatu a Nijar don tafiya neman kudi a wasu kasasheTue, 27 Feb 2024
แสดงตอนเพิ่มเติม
5
พอดคาสต์ การศึกษา เพิ่มเติม
- Franck Ferrand raconte...
- Entrez dans l'Histoire
- Au Cœur de l'Histoire - Des récits pour découvrir et apprendre l'Histoire
- Les Cours du Collège de France
- Choses à Savoir
- 6 Minute English
- Choses à Savoir HISTOIRE
- Les récits de Stéphane Bern
- Quelle Histoire
- TED Talks Daily
- Parler anglais
- Change ma vie : Outils pour l'esprit
พอดคาสต์ต่างประเทศ การศึกษา เพิ่มเติม
Other %(radios)s podcasts
ค้นหาสถานีวิทยุของคุณ
ค้นหาสถานีวิทยุของคุณ