Ilimi Hasken Rayuwa - RFI Hausa
381 - Gwamnatin Bauchi na shirin mayar da yara fiye da miliyan 1 makarantu
381 - Gwamnatin Bauchi na shirin mayar da yara fiye da miliyan 1 makarantu
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
Mais episódios
-
381 - Gwamnatin Bauchi na shirin mayar da yara fiye da miliyan 1 makarantuTue, 29 Oct 2024
-
380 - Ɓanagrorin ilimi sun koka da matakin JAMB na durkusar da harshen FaransanciThu, 24 Oct 2024
-
379 - Yadda wasu gwamnoni a Najeriya ke biris da yaran talakawa da suka tura karatu wasu kasasheTue, 15 Oct 2024
-
378 - Yadda jami’o’i a Najeriya ke neman tallafin inganta ƙirƙirarriyar fasaha ta AITue, 08 Oct 2024
-
377 - Yadda ake ƙara samun yawaitar masu karatun yaƙi da jahilci a AdamawaTue, 01 Oct 2024
Mostrar mais episódios
5
Mais podcasts de educação
Mais podcasts internacionais de educação
Outros podcasts de %(rádios)s
Encontre sua rádio
Encontre sua rádio