Bars

Ilimi Hasken Rayuwa de RFI Hausa

366 - Tasirin sabuwar hanyar koyarwa a duniya
Ilimi Hasken Rayuwa
366 - Tasirin sabuwar hanyar koyarwa a duniya
Unfavorite

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.

Playlist

Más episodios

  • Ilimi Hasken Rayuwa
    366 - Tasirin sabuwar hanyar koyarwa a duniya
    Tue, 25 Jun 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    365 - Yadda jaddawalin karatun Najeriya ke haifar ga koma-baya a Fannin Ilimin Kasar
    Tue, 18 Jun 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    364 - Ban-bancin da ke da shi wajen karatun Ilimin kimiyya da fasaha a kasashen Duniya
    Tue, 11 Jun 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    363 - Jami'ar Umaru Musa ta yaye sama da dalibai dubu goma a wannan shekarar
    Tue, 04 Jun 2024
    Play
  • Ilimi Hasken Rayuwa
    362 - Yadda Jami'o'in Najeriya suka fara mayar da hankali kan karatun koyon sana'a
    Tue, 21 May 2024
    Play
Mostrar más episodios
Microphone

Más podcasts de educación

Microphone

Más podcasts internacionales de educación

Otros podcasts de %(radios)s