Ilimi Hasken Rayuwa
459 - Yaɗuwar fasahar AI a harkar koyo da koyarwa
459 - Yaɗuwar fasahar AI a harkar koyo da koyarwa
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’Adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
More episodes
-
459 - Yaɗuwar fasahar AI a harkar koyo da koyarwaTue, 03 Nov 2026
-
458 - Matakin sallamar shugabannin makarantu sama da ɗari 4 a Nijar ya haifar da cece-kuceTue, 27 Oct 2026
-
457 - Yadda ƙarancin malamai ke barazana ga harkar ilimi a yankin AfrikaTue, 20 Oct 2026
-
456 - Yadda ambaliyar ta kassara makarantu da dama a arewacin NajeriyaTue, 13 Oct 2026
-
455 - Najeriya: saɓanin alƙaluma kan jihar da ɗalibanta ke kan gaba a cin jarabawar NECOTue, 06 Oct 2026
Daha fazla bölüm göster
5
Daha fazla eğitim pod yayını
Daha fazla eğitim uluslararası pod yayını
Other RFI Hausa podcasts
Radyo istasyonunuzu bulun
Radyo istasyonunuzu bulun