Bars

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

274 - Manyan labaran da suka wakana a wannan mako a duniyar fina-finai
Dandalin Fasahar Fina-finai
274 - Manyan labaran da suka wakana a wannan mako a duniyar fina-finai
Unfavorite

Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya  bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.

Playlist

More episodes

  • Dandalin Fasahar Fina-finai
    274 - Manyan labaran da suka wakana a wannan mako a duniyar fina-finai
    Sat, 11 Jul 2026
    Play
  • Dandalin Fasahar Fina-finai
    273 - Tattaunawa ta musamman da mashiryin Fina-finai Abdul Amart
    Sat, 20 Jun 2026
    Play
  • Dandalin Fasahar Fina-finai
    272 - Karancin ingantaccen labarin fina-finai, lamarin da ke karya darajar su a Najeriya
    Sat, 16 Nov 2024
    Play
  • Dandalin Fasahar Fina-finai
    271 - Korafe-korafen makallata fina-finan Hausa
    Sat, 13 Jul 2024
    Play
  • Dandalin Fasahar Fina-finai
    270 - Ko ana 'kan ta waye' a masana'antar Kannywood?
    Sun, 06 Feb 2022
    Play
Show more episodes
Microphone

More news & politics podcasts

Microphone

More news & politics international podcasts

Other RFI Hausa podcasts