Ilimi Hasken Rayuwa
460 - Yadda maye gurbin makaranta da yawon talla ke kassara rayuwar mata a Najeriya
460 - Yadda maye gurbin makaranta da yawon talla ke kassara rayuwar mata a Najeriya
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’Adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
More episodes
-
460 - Yadda maye gurbin makaranta da yawon talla ke kassara rayuwar mata a NajeriyaTue, 10 Nov 2026
-
459 - Yaɗuwar fasahar AI a harkar koyo da koyarwaTue, 03 Nov 2026
-
458 - Matakin sallamar shugabannin makarantu sama da ɗari 4 a Nijar ya haifar da cece-kuceTue, 27 Oct 2026
-
457 - Yadda ƙarancin malamai ke barazana ga harkar ilimi a yankin AfrikaTue, 20 Oct 2026
-
456 - Yadda ambaliyar ta kassara makarantu da dama a arewacin NajeriyaTue, 13 Oct 2026
Tunjuk lebih episod
5
Lebih audio siar pendidikan
-
Métamorphose, éveille ta conscience !
-
Choses à Savoir - Culture générale
-
Philosophie pour tous
-
Parler anglais
-
Storiavoce, un podcast d'Histoire & Civilisations
-
الشيخ كشك
-
Cyprian Majcher
-
Science et Vie
-
الطريق إلى النجاح - د. إبراهيم الفقي
-
Un podcast à soi
-
Ces questions que tout le monde se pose
-
Speak English Now Podcast: Learn English | Speak English without grammar.
Lebih audio siar pendidikan antarabangsa
Other RFI Hausa podcasts
Cari stesen radio anda
Cari stesen radio anda