Bars

Abokin Fira

51 - 054 - Sharri Kare Ne 2
Abokin Fira
51 - 054 - Sharri Kare Ne 2
Unfavorite

Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana keta daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi

Playlist

Plus d'épisodes

  • Abokin Fira
    51 - 054 - Sharri Kare Ne 2
    Sun, 20 Nov 2022
    Play
  • Abokin Fira
    50 - 053 - Himma Ba Ta Ga Raggo
    Thu, 17 Nov 2022
    Play
  • Abokin Fira
    49 - 052 - Wasiyyar Wani Bawan Allaah Ga Dansa
    Thu, 17 Nov 2022
    Play
  • Abokin Fira
    48 - 051 - Magana Zarar Bunu Ce
    Thu, 17 Nov 2022
    Play
  • Abokin Fira
    47 - 050 - Mallakar Miji
    Thu, 17 Nov 2022
    Play
Afficher plus d'épisodes
Microphone

Plus de podcasts de science et médecine

Microphone

Plus de podcasts internationaux de science et médecine