Abokin Fira
51 - 054 - Sharri Kare Ne 2
51 - 054 - Sharri Kare Ne 2
Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana keta daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi
More episodes
-
51 - 054 - Sharri Kare Ne 2Sun, 20 Nov 2022
-
50 - 053 - Himma Ba Ta Ga RaggoThu, 17 Nov 2022
-
49 - 052 - Wasiyyar Wani Bawan Allaah Ga DansaThu, 17 Nov 2022
-
48 - 051 - Magana Zarar Bunu CeThu, 17 Nov 2022
-
47 - 050 - Mallakar MijiThu, 17 Nov 2022
Näytä lisää jaksoja
5
Lisää tiede ja lääketiede-podcasteja
Lisää tiede ja lääketiede kansainvälisiä podcasteja
Etsi radioasemasi