Bars

Dandalin Siyasa

169 - Ɗaukaka ƙara daga ADC za ta dakatar da hukuncin kotu kan Atiku da jam'iyyar?
Dandalin Siyasa
169 - Ɗaukaka ƙara daga ADC za ta dakatar da hukuncin kotu kan Atiku da jam'iyyar?
Unfavorite

Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.

Playlist

More episodes

  • Dandalin Siyasa
    169 - Ɗaukaka ƙara daga ADC za ta dakatar da hukuncin kotu kan Atiku da jam'iyyar?
    Sat, 07 Nov 2026
    Play
  • Dandalin Siyasa
    168 - ADC ta magantu kan ikirarin da APC ta yi cewa Tinubu ya nada goyan bayan Arewa
    Sat, 31 Oct 2026
    Play
  • Dandalin Siyasa
    167 - Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan zargin INEC da saɓawa dokar zaɓe
    Sat, 24 Oct 2026
    Play
  • Dandalin Siyasa
    166 - Jami'iyyar APC ta kaddamar da majalisar yaƙin neman ta a hukumance
    Sat, 17 Oct 2026
    Play
  • Dandalin Siyasa
    165 - Shirin ragin kuɗin man fetur na wata 1 ya janyo cece-kuce a Najeriya
    Sat, 10 Oct 2026
    Play
Vis flere episoder
Microphone

Flere nyheder og politik podcasts

Other RFI Hausa podcasts